Home Hausa

Hausa

#END SARS: Tsagerun Yankin Neja Delta Sun Goyi Bayyan Zanga-Zanga

Hadin gwiwar wasu kungiyoyin ‘yan tawaye masu tayar da kayar baya a yankin Neja-Delta sun bayyana goyon bayansu ga mummunar zanga-zangar EndSARS da ke gudana a duk fadin kasar nan, suna masu cewa a shirye suke su ci gaba...

Musa Iliyasu bai taba cin zabe ba – Daga Usman Suleiman Sarki

Tasiri da tunqahon dukkan dan siyasa na samuwa ne yayin daya samu karbuwa da amincewar al'umma a matakin mazabarsa, karamar hukumarsa ko Jiharsa. Daya daga cikin abubuwan dake tabbatar da tasirin dan siyasa musamman mai neman matsayi a tsarin...

Sultan ya bude sabon Massallacin Jumma’a a Kano

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa'ad Abubakar III ya jagoranci manyan baki wajen bude massallacin Jumma'a wanda Gudauniyar Al-Ihsan karkashin jagoranci Alhaji Ahmed Idris ta gina. A wata sanarwa wanda mai taimaka wa gwamnan Kano kan harkokin watsa labarai ,...

Waye Musa Iliyasu Kwankwaso? – Daga Usman Suleiman Sarki

A matsayina na matashi kuma mai koyon siyasa na kasance cikin al'amuran siyasa tun sherakar 1998 kuma na fara tafiyar siyasa tare da Honourable Musa Iliyasu Kwankwaso a lokacin daya nemi takarar shugabancin karamar hukumar Madobi. Munyi tafiya dashi a...

Gyara ga Musa Iliyasu Kwankwaso – Daga Usman Suleiman Sarki

Siyasa wata hanya ce ta tabbatar da kafuwar tsarin mulkin dimokaradiyya wanda zai tabbatar da gina kasa da taimakawa al'umma wajen ganin sun samu ingantacciyar rayuwa. Tun daga dawowar dimokaradiyya a 1999 har zuwa yanzu, al'amuran siyasa suna tafiya...

Bazan Kara Biyan Tallafin Mai Ba, Inji Buhari

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta cire hannunta daga tsarin rage ko kara farashin mai. Shugaba Buhari ya ce sam ba zai sake biyan tallafin mai ba. Kamfanin kasuwancin kayayyakin arzikin man fetur PPMC na iya rage farashin man fetur wannan...

Jiga-jigan APC da PDP sun ajiye siyasa gefe, sun halarci auren ‘dan Atiku a...

Jiga-jigan Jam'iyyun APC Da PDP sun ajiye siyarsu gefe guda yayinda suka halarci daurin auren 'dan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar Da 'Yar tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa, Nuhu Ribadu. An daura auren Aliyu Atiku Abubakar ne da...

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana ranar da ɗalibai za su koma makaranta

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana ranar 11 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za a buɗe makarantu a faɗin jihar. Cikin wata sanarwa da kwamishinan ilimi na jihar Kano, Muhammad Sunusi Kiru ya sanyawa hannu, ta bayyana cewa makarantun...

Miyar kuka na ƙara wa ‘ mata ni’ima da ƙarfin mazakuta ga maza ‘

Kuka bishiya ce mai asali da ake samu a nahiyar Afirka da kuma wani yanki na kasashen Larabawa. A al'adance bishiyar kuka tana da matsayi da muhimmanci ga abinci da magungunan mutanen Afirka. Kuka tana kunshe da muhimman sinadarai masu gina...

Zaben Kanannan Hukumomi: Gidauniyar FTS ta bukaci jam’iyun siyasa su sake mara wa matasan...

Shugaban Gidauniyar mai rajin taimaka wa matasa da marasa galihu, ' Found To Support One' Abdulrahman Mijinyawa ya kirayi jam'iyun siyasa a jihar Gombe su bada dama wa matasa tsayawa takaran kujeran Shugaban ƙaramar hukuma ko kansila a lokacin...

Zaben Edo: INEC ta ce Gwamna Obaseki na PDP ya doke Ize-Iyamu na APC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC, ta sake tabbatar da Godwin Obaseki na Jam'iyyar PDP a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Edo a karo na biyu, bayan ya doke abokin hamayarsa na Jam'iyyar APC, Fasto Osagie Ize-Iyamu. Wannan...

Hasken lantarki a Najeriya shin aikin ya gagari kundila ne ?

Shugaban kasar Egypt AbdelFatah Alsisi tun bayan hawansa kan karagar mulki a kasar Masar, ya samar da karin wutar lantarki mai karfin Megawatt 25,426, daga shekarar 2014 zuwa 2019. A cikin shekaru Hudu zuwa biyar ya samar da wutar...

Wani Soja Da Ke Yaki Da Boko Haram Ya Kashe Kansa, Ya Bar Wasika...

"Ya harbi kansa ne a kai kuma ya mutu nan take kafin sauran sojoji suyi hanzarin taimaka masa,” in ji wata majiyar soja. Wani soja da ke yaki da masu tayar da kayar baya na kungiyar Boko Haram a yankin...

Yan bindiga sun kashe DPO da Insifeton yan sanda a Sokoto

Rundunar yan sandan jihar Sokoto sun tabbatar da kashe DPO din yan sanda da Insifeto daya da mahara suka kashe sakamakon harin da suka kai a karamar hukumar Tangaza. Maharan sun kashe Aliyu Bello DPO din caji ofis din yan...

Sarkin Waka Ya Samu Kyautar Sabuwar Mota

An baiwa sarkin waka Nazir M. Ahmad kyautar mota kirar G-Waggon 2019 a wurin wani biki da ya halarta. Mawakin ne ya bayyana hakan a wani bidiyo da ya fitar a shafinsa na sadarwa. Farashin motar dai ya haura naira milyan...

‘ Taimaka wa addini ya fi ba Rarara N1000’

Fittacen malamin Addinin musulunci a jami'ar Usman Dan Fodio dake Jihar Sokoto Shekh Dr. Jabir Sani Mai Hula ya bayyana takaicin sa akan yadda mutane ke rububin tura mawakin 'yan siyasa, Dauda Kahutu Rarara Naira N1000 don wasa Shugaban...

Wata Rayuwa Data Gabata – Daga Jamilu Ibrahim Mukhtar

Wata rayuwa da ta gabata nake tunawa, sai nake gani kamar gyaran Najeriya musamman Arewa an bar gini tun ran zane. Mun bar al'adunmu na jinkan juna, ganin darajar juna musamman manya, kula da addini da hakkokin abokan zama gida...

‘ Buhari ya dagule ‘

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi Shugabannin da suka gabace shi irin su Obasanjo , Yar'adua da Jonathan da abubuwa da yawa musamman guda hudu wadan da yafi magana akansu. Wanda yanzu ya dilmiya a cikin duk abubuwan da yayi...

Gwamnan Bauchi ‘ Ana zaton wuta a makera ‘ Budaddiyar Wasika

Zuwa ga Gwamnan Jihar Bauchi, Assalamu Alaikum da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai, sako na gare ka mai girma gwamnan jihar Bauchi da fatan zai iske ka, kasani cewa dan yatsan da kake rainawa wata rana shi zai...

‘ Buhari a tausaya wa Talakan Najeriya’

  BUHARI idan laifi al'ummar Najeriya sukayi maka, to don Allah kafuto ka faɗa mana laifinmu, saimu durƙusa mubaka haƙuri, amma shirun tayi yawa, kashe-kashen rayuka, sace-sace ya addabi bayin Allah kullun ba dare ba rana, ba kwanciyar hankali, tsadar...

MOST COMMENTED

COVID-19: BUK Engineers to fabricate ventilators, produces hand sanitisers

In a bid to augment government’s efforts and capacity in curbing and containing the impact of novel coronavirus...
× How can I help you?