Sarkin Waka Ya Samu Kyautar Sabuwar Mota

Mawakin ne ya bayyana hakan a wani bidiyo da ya fitar a shafinsa na sadarwa...

0

An baiwa sarkin waka Nazir M. Ahmad kyautar mota kirar G-Waggon 2019 a wurin wani biki da ya halarta.

Mawakin ne ya bayyana hakan a wani bidiyo da ya fitar a shafinsa na sadarwa.

READ  Kisan Gilla a Arewacin Najeriya, Ina Mafita? - Usman Sarki

Farashin motar dai ya haura naira milyan dari.

Ga hotunan motar a kasa:

Leave a Reply