Shararren mawakin zamani nan dan Jihar Plateau, Ahmad A. Shanawa ya wallafa budaddariyar wasika wa Adam A. Zango akan wata takardama da ta hada su.

Ya wallafa wannan wasikan ne a shafinsa na Instagram.

READ  Kiranyen Wakili ga Majalisar Tarayya: Kura/Madobi/Garun Malam - Daga Usman Suleiman Sarki
View this post on Instagram

Budaddiyar wasika zuwa ga @adam_a_zango!!! Hausawa sunce yaba kyauta tukwici…. Tabbbas kai Bangon suga ne, kowa ya Rabu da kai dole yasha zaki…. Shekarun baya kai da kanka ka taba turo min sako cewa " kana so nayi kida nayi waka na turo ma #DATA Zaka sa muryar ka muyi waka tare " saboda kokarin da nake dashi wajen yin wakoki masu Ma'ana da kuma Gamsarwa. wanda na kuma bi umarnin ka nayi kida nayi baitoci wanda @official_safzor sheda ne, domin shine ya karbi CD a tashar moto dake kawo garin KADUNA. Inda ka lissafo mun mawakan da kake so ka taimaka mu fitar da Album din. Daga ciki harda @umarmshareef @nura_m_inuwa da sauran mawaka masu tashe a lokacin. Kusan mutane GOMA. SEDAI AN sami akasi Allah bai baka ikon cika wannan alkawari ba sakamakon wasu abubuwa da suka sha gaban ka. Director na kuma mai Gida na @abubakar_s._shehu sheda ne, domin a gaban shi akayi haka. Karewa ma lokacin da sakon ya shigo waya na tana hanun @abubakar_s._shehu. Duk da haka banyi fushi da kai ba, domin na san yanayin yadda aikin namu na industry yake, watakila abubuwa ne suka maka yawa, inabda tabbacin cewa wannan daliki yasa wannan waka bata fito ba har izuwa yanzu….. Ina daga cikin mawakan da kake da kyakkyawar ala dasu. Hatta lokacin da muka shirya film din #Hukunci na kamfanin 3sp a Jigawa munyi zaman na musamman ka kuma banii shawari da karfin gwiwa #naburuska da @dj_emzor Shedu ne dama sauran wanda suka ymtaya mu aikin film din. Bayan yan wasu watanni ka fara shirya wani film mai suna #basajagidanyari Wanda dai kai da kanka kayi posting na wani hoto da @mansurmakeup Yayi make makeup da aketa raradin cewa "nakiya sune kuka duka har ya kai ga cewa ka sami Raunuka dadem anyii maka jina jina kicin mintuna kadan mansurmakeup ya kirani yave cirani yace na cire wannan hoton, bayan kuma kai da kanka ka dora hoton a shafin ka na Instagram Nan take abin ya mabi mamaki domin a tunani na, na na taya ka tallen film din ne. Dubawmda yadda muke mutumci da masur sai ban ce masa komai ba.tabbas da wani ne ya mun haka sai na fada mishi abinda har duniya da Nan take na cire HOTON. Daga lokacin nayiwa kai na alkawari bazan sake posting wani abu da ya shafe ka

A post shared by Baban chakwai (@ahmad_shanawa) on

Leave a Reply