Shin hare-hare nawa Kiristoci su kai a wuraren Ibada?

Marubuta tarihin suka ce akwai sauran wasu kiristocin da aka kama a Nigeria suna yinkurin tayar da Bombs a church, wanda kuma sun san hakan za'a dora laifin ne akan musulmi…

0

Shararren dan ma’abocin shafukan sada zumanta da muhawara wato ‘ Social Media” Rabi’u Biyora ya zurfafa binchike da wallafa abin masharhanta suka bayyana akan wasu daga cikin hare-haren bam da Kiristoci su kai ko yunkurin kai wa a Nijeriya.


Ya wallafa a shafinsa na Facebook ” Masu tattara tarihi sun bayyana cewa..
(1) Mr. John Alaku Akpavan, kirista an kamashi yana kokarin tayar da Bomb a Radio House Abuja ranar 5th ga watan june 2011

(2) Lydia Joseph an kamata daure da boma bomai a jikinta tana yinkurin tayar dasu a cikin St. John Catholic Cathedral dake jihar Bauchi a watan September 2011

READ  Popular Igbo Comedian, Mc Tagwaye married Hausa lady

(3) Augustine Effiong dan jihar Akwa Ibom ya furta da bakinsa cewa yana daga cikin mutanen da suka kai harin Bombs da bindiga a cikin jami’ar Bayero dake Kano a shekarar 2012…

(4) Emmanuel King an kamashi yana kokarin tayar da Bombs a Redeemed Christian Church of God dake birnin Yenagoa jihar Bayelsa, sanye da kayan musulmi a jikinsa don ace shi musulmi ne, a ranar 28 ga watan December 2011 hakan ya faru…

READ  Sojojin Najeriya na Shirin kai farmaki Katsina don kakkabe 'Yan ta Adda

(5) a shekarar 2012 ranar 6 ga watan January wasu Inyamurai sun budewa yan’uwansu Inyamurai wuta har suka kashe dayawa daga cikinsu a cikin Church din Christ Apostolic dake jihar Adamawa, kuma sunyi haka ne don dai a dorawa musulmi laifi, badon an kamasu ba da tuni lamarin ya zama wani kala daban….

(6) Samson Mangai kirista ne da aka kamashi yana kokarin tayar da Bombs a church dake jihar Plateau…

(7) Madam Ruth, an kamata tana kokarin tayar da katoton Bombs din da zai rushe babbar church din ECWA dake Kaltingo Gombe State… ita ma ai kirista ce”

READ  Hasken lantarki a Najeriya shin aikin ya gagari kundila ne ?

Marubuta tarihin suka ce akwai sauran wasu kiristocin da aka kama a Nigeria suna yinkurin tayar da Bombs a church, wanda kuma sun san hakan za’a dora laifin ne akan musulmi…

Don haka kama Nathaniel Samuel da akayi yana kokarin tayar da Bomb a church dake jihar Kaduna ba wai sabon abu bane da aka fara akansa….

Leave a Reply