An kama wani yaro da yayi yunkurin dasa bam a Coci

Inda bayan sun duba shi da kyau sai suka ga bam a tare da shi wanda ya yi niyyar ya sa a cocin.

0

A safiyar yau Lahadi ne aka kama wani matashi da ya yi yunkurin dasa bam a cocin ‘Living Faith’ dake yankin Sabon Tasha a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna.

Asirin sa ya tonu ne bayan jami’an dake kula da cocin sun gano cewar ba a cocin yake halartar ibada ba kuma ba su yarda da take taken sa ba.

READ  Sun karbi kudin fansa, sun kashe shi....

Inda bayan sun duba shi da kyau sai suka ga bam a tare da shi wanda ya yi niyyar ya sa a cocin.

Tuni dai jami’an tsaro suka yi gaba da shi domin bincike na musamman.

READ  Shin wa zai zama sabon Sarkin Rano ?

Leave a Reply