Hotuna: Sarkin Rano ya ziyarci Ganduje

0

Sarkin Rano Alhaji.Dr . Ibrahim Abubakar II da hakiman sa ya kai wa Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje don taya shi murnar samun nasara kotun koli

Mai bada taimakawa gwamnan Kano akan watsa labarai Salihu Tanko Yakasai ya wallafa hotunan ziyarar a shafinsa na Facebook.

READ  2020 Children's Day: Gbajabiamila celebrates Nigerian children, urges concerted efforts

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II da hakiman…

Posted by Salihu Tanko Yakasai on Monday, January 27, 2020

Leave a Reply