Mai digiri ya koma Wanki da Guga

Ya kuma fara sana’ar ne bayan kammala karatun digiri a jamiar Bayero ta Kano, inda ya karanta kimiyyar kwamfuta da tsantseni (Bsc. Computer science/Economics)...

0

Sunansa Yahya Muhd Sani wanda aka fi sani da Oje, yana zaune ne a unguwar Duka Wuya dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano.

Ya kuma fara sana’ar ne bayan kammala karatun digiri a jamiar Bayero ta Kano, inda ya karanta kimiyyar kwamfuta da tsantseni (Bsc. Computer science/Economics).

READ  Emir Sunusi receives N200,00 damages as Court dismisses Kano anti-corruption agency’s case against him

Darasi:

Mun sanya labarin ne domin ya zama darasi ga sauran ‘yan uwa matasa domin su tashi su nemi na kansu musammma wadanda suka gama makarantun gaba da sakandire.

Leave a Reply