Kwamishinan Ma’aikatan Ilmi na jihar Bauchi , Dr. Aliyu Tilde ya rangama kirari was matan Arewa a shafinsa na Facebook.

Ya wallafa wadannan baitocin don karfafa musu gwiwa.

Kirari Ga Matan Arewa1. Idan za a ba ni dubun shekaruA ce na yi aure dubu duniya.2. Da ba ni da zabi da zai fi na…

Posted by Aliyu U. Tilde on Tuesday, January 21, 2020

Audio na Wakar Matan Arewa

Posted by Aliyu U. Tilde on Thursday, January 23, 2020

Leave a Reply