Jihar Jigawa: Shirin Jpower don rage talauci – Daga Shehu Gwaram

Shirin J-power an kirkiroshi don rage talauci da zaman kashe wando ga matasa da kuma habbaka tattalin arzikin jihar Jigawa...

0

Sanin kowane daya daga cikin abunda gwamnatin mai girma gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tafi bawa muhimmancin shine samarwa mata da matasa sana’o’in yi don dogaro dakai shiyasa aka kirkiro shirye shirye na musamman don bada kayan sana’o’i don mata da matasa su dogara da kansu.

READ  Barazanar Yajin Aiki - Daga Ibrahim Birnin Kudu

Shirin J-power an kirkiroshi don rage talauci da zaman kashe wando ga matasa da kuma habbaka tattalin arzikin jihar Jigawa.

Wannan shiri yana da matukar amfani kuma an kirkiroshine don habbaka tattalin arzikin jama’ar jihar Jigawa.

READ  FG Lauds FUD over a well organized 2019/2020 Convocation
Talla

Muna masa adduar Allah ya cigaba da dora hannunsa akan daidai, ya kuma bawa matasa da mata damar cin albarkacin wannan shirin.

Daga:Shehu Ali Gwaram
shehuali4@gmail.com

Leave a Reply