Danmajalisa Tarayya ya dauki nauyi dalibai 150 don karatu a kasashen waje

0

Danmajalisan Tarayya Mai wakiltar Kano Municipal, Sha’ban Sharada ya dauki nauyi dalibai maza da mata 150 daga jihar domin karatu a kasashen waje.

Gwamna Ganduje da Sha’aban Sharada

Danmajalisan jiya ya jagoranci daliban zuwa bankwana da gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje inda ya nuna jin dadinsa akan gaggarumin aikin da danmajalisan ya aiwatar.

Ganduje ya bukaci matasan da su maida hankali akan karatunsu a yayin da suka je kasashen waje.

READ  ' Buhari ya dagule '

Leave a Reply