Bidiyo: Karuwan Almjiranci matsala ce wa Najeriya – Imam Bashir

0

Babban limamin masallaci kungiyar mata musulmai wato FOMWAN na kasa dake Utako Abuja, Dr. Bashir Abdullahi Ismail ya nuna bacin ransa da samun yawan karuwan almajirai a kauyuka da biranen Najeriya.

READ  Daurawa Anci Yaki Damu Anbarmu Da Kutun Bawa - Ado lalu


Kalli bidiyon da ke kasa don karin bayani.

Leave a Reply