Zullum ya raba kayan tallafi wa ‘ yan gudun hijira

Mai Girma Gwamnan ya kuma bada umurni da a bude makarantun Gwamnati dake domin soma koyarwa yara.

0

Gwamna Babagana Umar Zulum ya rabawa ‘yan gudun hijira kayan abinci wa mutane dubu 20,000 da kuma motocin sintiri ga Civilian Joint Task Force, CJTF a Damboa.

View this post on Instagram

Zullum ya raba kayan tallafi a Dambua

A post shared by Arewa Affairs (@arewa_affairs) on

A ci gaba da ziyarar ran gadi da yake yi a yankin kudancin Borno, Mai Girma Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum mni, a yau juma’a ya raba kayan abinci da kayan sawa ga yan gudun hijira a Damboa bayan bude ayyuka uku da yayi a Biu.

READ  Gwamna Badaru: ka gyara tsarin shugabancinka - Daga Usman Sarki

Gwamnan ya rabawa yan gudun hijira da kuma marasa karfi a cikin garin Damboa wadanda suka hada da masara, flawa, shinkafa, wake da kuma zannuwa da kuma kyautar motoci ga Sojoji, CJTF da Maharba

READ  Zullum sanctions 10 filling stations for hoarding petroleum products

Mai Girma Gwamnan ya kuma bada umurni da a bude makarantun Gwamnati dake domin soma koyarwa yara.q

Zulum at Damboa: 20,000 get food, cash; patrol vehicles for CJTF, huntersAs part of his ongoing humanitarian and…

Posted by The Governor of Borno State on Friday, January 3, 2020

Leave a Reply