Wani matashi ya rubuta Al-Kur’ani a Bauchi

0
31

Wani rahoton da ba’a tantance  wanda kafar labarai na sada zumunta ta wallafa wato ” North  East Reporters” inda ta rawaito cewa wani matashi dan shekara 24 ya kammalla rubuta Al-Kur’ani mai tsarki a Jihar Bauchi.

Daga lokaci zuwa lokaci ana samun irin wadannan masu baiwa.

Ɗan Shekara 24 Ya Kammala Rubuta Kur'ani A Jihar BauchiAlaramma Muhammadul ya kammala rubuta Alku'rani mai…

Posted by Northeast Reporters on Saturday, November 9, 2019

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here