Kalli yadda Kaura yayi sujaba bayan cin nasara a Kotu

0
17

Gwamnan Bauchi, Bala Muhammad Abdukadir ya you sujada bayan samun nasara a Kotu sauraran karrarakin zabe wanda ta tabbatar masa da nasar da yasa samu.

Kwamishinan Ma’aikatan Watsa labarai Dr. Ladan Salihu ya wallafa wani hoto a shafin sa na Facebook inda ke nuna gwamna na you sujada don godiya wa Allah.

Kaura yayi sujada don gode wa Allah. Hoto: Sharhudeen Galaje 

Inda yace “Bayan nasara dayasamu akotu, Maigirma gwamnan jihar Bauchi Sen. Bala A. Muhammad CON. Yafadi yayi SUJJADAH domin godiyawa Allah”

Hoto: 📸 Shaharudeen Galaje

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here